Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mrt talifi na 93
  • Matsalolin Tattalin Arziki​—Abin da Mulkin Allah Zai Yi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Matsalolin Tattalin Arziki​—Abin da Mulkin Allah Zai Yi
  • Karin Batutuwa
  • Makamantan Littattafai
  • Matsalolin Mahalli—Abin da Mulkin Allah Zai Yi
    Karin Batutuwa
  • ꞌYan Siyasa Masu Cin Hanci da Rashawa​—Abin da Mulkin Allah Zai yi
    Karin Batutuwa
  • Kiwon Lafiya​—Abin da Mulkin Allah Zai Yi
    Karin Batutuwa
  • Abin da Mulkin Allah Zai Yi
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Karin Batutuwa
mrt talifi na 93
Wani babban birni, ga tsofaffin gidaje da suke lalacewa da kuma abubuwan da suke gurbata mahalli.

Kim Steele/The Image Bank via Getty Images

WAꞌAZI NA MUSAMMAN

Matsalolin Tattalin Arziki​—Abin da Mulkin Allah Zai Yi

A fadin duniya, yana yi wa mutane da yawa wuya su sami kudin biyan bukatunsu, kuma hakan na dada muni.

  • a

Shin, shugabanni za su iya warware matsaloli gabaki daya ko kuma su dan inganta su?

Littafi Mai Tsarki ya bayyana cewa akwai wata gwamnati da za ta magance dukan matsalolin tattalin arziki. Ya ce “Allah na Sama zai kafa wani mulki,” wato gwamnati guda daya da za ta kula da harkokin duniya. (Daniyel 2:44) A wannan gwamnatin, ba za a manta da kowa ba, ko a bar wani a baya ba. (Zabura 9:18) Mulkin Allah zai tabbatar da cewa kowa ya sami abin da yake bukata don ya more rayuwa. Kowa zai more albarkacin aikin hannuwansa.​—Ishaya 65:​21, 22.

Mene ne Mulkin Allah?

Mujallar “Hasumiyar Tsaro” mai jigo “Mene ne Mulkin Allah?”

A ranar Satumba 2023, Shaidun Jehobah za su yi waꞌazi na musamman don su gaya wa mutane abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da mulkin Allah. Za mu so ka karanta mujallar Hasumiyar Tsaro nan mai jigo “Mene ne Mulkin Allah?” Za ka ga amsoshin tambayoyi kamar:

a Rahoto na 2022-23 na kungiyar International Labour Organization Global Wage

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba