Abin da ke Ciki
Fabrairu 2016
© 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
MAKON 4-10 GA AFRILU, 2016
3 Jehobah Ya Kira Shi “Aminina”
MAKON 11-17 GA AFRILU, 2016
9 Ka Yi Koyi da Abokan Jehobah na Kud da Kud
Waɗannan talifofin za su taimaka mana mu ƙarfafa abotarmu da Jehobah Allah. A talifi na farko, za mu koyi darasi daga misalin Ibrahim. A talifi na biyu, za mu koyi darussa daga misalan Ruth da Hezekiya da kuma Maryamu, mahaifiyar Yesu.
MAKON 18-24 GA AFRILU, 2016
14 Ka Kasance da Aminci ga Jehobah
MAKON 25 GA AFRILU, 2016–1 GA MAYU, 2016
20 Ka Koyi Darasi Daga Amintattun Bayin Jehobah
A waɗannan talifofin, za mu tattauna wasu labaran Littafi Mai Tsarki game da Sarki Dauda da kuma wasu da suka yi rayuwa a zamaninsa. Yayin da muke tattauna waɗannan labaran, za mu koyi yadda za mu kasance da aminci ga Jehobah ko da yin hakan yana da wuya.
26 TARIHI—Jehobah Ya Sa Na Yi Nasara a Hidimarsa
30 Ka Ci Gaba da Bauta wa Jehobah da Farin Ciki
BANGO:
BENIN
A ƙauyen Hétin, yawancin mazaunan suna gina gidajensu a kan gumagumai don hana ruwa shiga, kuma suna amfani da ƙananan kwalekwale don sufuri. Masu shela guda 215, da majagaba guda 28 da ke ikilisiyoyi uku a ƙauyen sun yi farin ciki sosai sa’ad da mutane 1,600 suka halarci taron Tuna Mutuwar Yesu a shekara ta 2014
YAWAN JAMA’A
10,703,000
MASU SHELA
12,167
MAJAGABA NA KULLUM