Abin da Ke Ciki
A FITOWAR NAN
2 Tarihi—Jehobah Ya Koyar da Ni Tun Ina Ƙarami
Talifin Nazari na 8-14 ga Yuni, 2026
8 Jehobah Yakan Cika Dukan Alkawuransa
Talifin Nazari na 15-21 ga Yuni, 2026
14 Abin da Zai Taimaka Mana Saꞌad da Muke Fama da Matsaloli
Talifin Nazari na 22-28 ga Yuni, 2026
20 Ka Yi Koyi da Allah Wanda Yake Ƙarfafa Mu
Talifin Nazari na 29 ga Yuni, 2026–5 ga Yuli, 2026
26 Ku Ci-gaba da Ƙarfafa Aurenku
32 Shawara a kan Yin Nazari—Yadda Za Mu Iya Fahimtar Kwatanci da Dama da Ke Littafi Mai Tsarki