Ta Nazari
AGUSTA 2025
TALIFOFIN NAZARI NA: 13 GA OKTOBA–9 GA NUWAMBA, 2025
© 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko Nassosin Girkanci da aka yi amfani da su a nan daga Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna), da Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Maꞌana. Nassosin Ibrananci da aka yi amfani da su an ɗauko su ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Maꞌana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan.