Abin da Ke Ciki
A FITOWAR NAN
Talifin Nazari na 18: 8-14 ga Yuli, 2024
2 Ka Amince da “Mai Shariꞌar Dukan Duniya,” Mai Jinƙai
Talifin Nazari na 19: 15-21 ga Yuli, 2024
8 Me Muka Sani Game da Yadda Jehobah Zai Shariꞌanta Mutane a Nan Gaba?
Talifin Nazari na 20: 22-28 ga Yuli, 2024
14 Bari Ƙauna Ta Sa Ka Ci-gaba da Yin Waꞌazi!
Talifin Nazari na 21: 29 ga Yuli, 2024–4 ga Agusta, 2024
Talifin Nazari na 22: 5-11 ga Agusta, 2024
26 Me Zai Taimaka wa Masu Neman Aure Su Yi Nasara?
32 Abubuwan da Za Ku Iya Yin Nazari a Kai—Yadda Za Mu Jimre Rashin Adalci