Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w24 Afrilu p. 32
  • Masu So Su Gamshi Jehobah Sukan Yanke Shawarwari Masu Kyau

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Masu So Su Gamshi Jehobah Sukan Yanke Shawarwari Masu Kyau
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Kiyaye Gādonka Ta Wajen Yin Zaɓi Mai Kyau
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Yakubu Ya Sami Gādo
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Tagwaye Da Suka Bambanta
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
w24 Afrilu p. 32

ABUBUWAN DA ZA KU IYA YIN NAZARI A KAI

Masu So Su Gamshi Jehobah Sukan Yanke Shawarwari Masu Kyau

Ku karanta Farawa 25:29-34 don ku ga ko Isuwa da Yakub sun yanke shawarwari masu kyau.

Ku bincika labarin sosai. Mene ne ya faru da farko? (Far. 25:20-28) Mene ne ya faru daga baya?—Far. 27:1-46.

Ku nemi ƙarin bayani. A zamanin, wane gata da kuma hakki ne ɗan fari yake da su?—Far. 18:18, 19; w10-E 5/1 13.

  • Shin, sai mutum ya zama ɗan fari ne Almasihu zai fito daga zuriyarsa? (w17.12 14-15)

Ku yi tunani a kan abubuwan da kuka koya kuma ku yi amfani da su. Me ya sa Yakub ya daraja gatan da ɗan fari yake da shi fiye da Isuwa? (Ibran. 12:16, 17; w13 5/15 28 sakin layi na 10-11) Yaya Jehobah ya ji game da shawarar da Yakub da Isuwa suka yanke, kuma me ya sa? (Mal. 1:2, 3) Mene ne ya kamata Isuwa ya yi don ya yanke shawarwari masu kyau?

  • Kowa ya tambayi kansa: ‘Ta yaya zan nuna cewa ina so in faranta wa Jehobah rai a yadda nake amfani da lokacina kowane mako, kuma in tabbata cewa ina da lokacin yin ibada ta iyali?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba