Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp24 Na 1 pp. 1-2
  • A Ina Ne Za Ka Sami Shawarwari Masu Kyau?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • A Ina Ne Za Ka Sami Shawarwari Masu Kyau?
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2024
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2024
wp24 Na 1 pp. 1-2
Wani mutum yana tsaye a titin da ke cike da mutane. Akwai mutane daga kasashe dabam-dabam da suke wucewa kusa da shi. Yana kallon sam kamar yana neman wanda zai nuna masa hanya

A Ina Ne Za Ka Sami Shawarwari Masu Kyau?

Na 1 2024

© 2024 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org. An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Maꞌana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.

WANNAN MUJALLAR, Hasumiyar Tsaro, ana buga ta ne don girmama Jehobah Allah, Mamallakin sama da ƙasa. Tana ƙarfafa mutane cewa Mulkin Allah zai kawar da dukan mugunta kuma ya mai da duniya aljanna ba da daɗewa ba. Tana sa a ba da gaskiya ga Yesu Kristi, wanda ya mutu domin mu sami rai madawwami kuma wanda a yanzu shi ne Sarkin Mulkin Allah. An soma buga wannan mujallar babu fashi tun daga shekara ta 1879. Wannan mujallar ba ta siyasa ba ce. Littafi Mai Tsarki ne madogaranta.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba