Ta Nazari
Afrilu 2023
TALIFOFIN NAZARI NA: 5 GA YUNI–9 GA YULI, 2023
© 2023 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE SHAFIN FARKO:
Jehobah ya albarkaci Yakubu a lokacin da ya yi shekaru 20 yana aiki ma kawunsa Laban wanda ya yaudare shi (Ka duba talifin nazari na 17, sakin layi na 5)