Na Nazari
FABRAIRU 2023
TALIFOFIN NAZARI NA: 3-30 GA AFRILU, 2023
© 2022 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE SHAFIN FARKO:
Sa’ad da Yesu yake duniya, ya nuna cewa yana ƙaunar Nassosi kuma ya bar abubuwan da ya karanta su shafi rayuwarsa (Ka duba talifin nazari na 7, sakin layi na 2)