Ta Nazari
MAYU 2022
TALIFOFIN NAZARI NA: 4 GA YULI–7 GA AGUSTA, 2022
© 2022 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE SHAFIN FARKO:
Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna sura 21 ta nuna cewa Sabuwar Urushalima a alamance “tana saukowa daga sama daga wurin Allah.” A lokacin Sarautar Kristi na Shekara Dubu Ɗaya, zai kawo wa biliyoyin ’yan Adam albarka (Ka duba talifin nazari na 21, sakin layi na 14-16)