Na Nazari
FABRAIRU 2022
TALIFOFIN NAZARI NA: 4 GA AFRILU–1 GA MAYU, 2022
© 2021 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE SHAFIN FARKO:
Kiristoci daga Yahudiya suna haye Kogin Urdun zuwa birnin Pella. Waɗanda suka riga suka isa wurin suna raba wa Kiristocin da suka zo daga baya abinci (Ka duba talifi na 9, sakin layi na 13)