Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
LABARAN SHAIDUN JEHOBAH
Ambaliyar da Ta Kawo Labari Mai Daɗi
Shaidun Jehobah sun yi amfani da jirgin ruwansu sun kai agaji kuma sun ba da ƙarfafa ga mutanen da ruwa ya yi ɓarna a ƙauyukansu a Nicaragua.
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > LABARAN SHAIDUN JEHOBAH > KOYAR DA GASKIYA.
DAGA TARIHINMU
Ta yaya Shaidun Jehobah suka taimaka wa ’yan’uwansu a Jamus jim kaɗan bayan Yaƙin Duniya na Biyu?
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > DAGA TARIHINMU.