Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
YADDA AKE AMFANI DA GUDUMMAWARKA
Makarantar Gilead Tana Koyar da Mutane Daga Dukan Duniya
Akwai wata babbar makarantar da ake yi a birnin New York, amma ɗaliban makarantar suna fitowa ne daga ko’ina a duniya. Ta yaya ɗaliban suke zuwa makarantar?
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > YADDA AKE AMFANI DA GUDUMMAWARKA.
LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE
Wani mai suna Erwin Lamsfus ya taɓa tambayar wani abokinsa cewa, “Ka taɓa tunanin abin da ya sa Allah ya halicce mu?” Amsar ta canja rayuwarsa.
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE.