Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
LABARAN SHAIDUN JEHOBAH
Allah Ya Amsa Addu’ar Wata Makauniya
Wata mata mai suna Mingjie ta roƙi Allah ya taimaka mata ta gane Kiristoci na ƙwarai. Mene ne ya sa ta ɗauka cewa Allah ya amsa addu’arta?
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > LABARAN SHAIDUN JEHOBAH > KOYAR DA GASKIYA.
DAGA TARIHINMU
Shin Shaidun Jehobah a Ƙasar Niyu Zilan Kiristoci Ne na Gaskiya Masu Son Zaman Lafiya?
A 1940, me ya sa aka ɗauki Shaidun Jehobah a matsayin masu tā da zaune tsaye?
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > DAGA TARIHINMU.