Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
TAIMAKO DON IYALI
Yadda Ya Kamata Ka Yi Amfani da Na’ura
Yin amfani da na’ura yana iya taimaka wa aurenka ko kuma ya ɓata. Ta yaya na’ura take shafan aurenka?
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > TAIMAKO DON IYALI.
DAGA TARIHINMU
Ana Taimaka wa Mutane Su Iya Karatu
Hukumomi a ƙasashe da yawa sun yaba ma Shaidun Jehobah domin aikin da suke yi na ilimantar da mutane.
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > DAGA TARIHINMU.