Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE
A rana ta farko da Michael Kuenzle ya soma aiki, an yi masa wannan tambayar, “Kana ganin Allah ne yake jawo wahalar da muke sha a duniya?” Tambayar nan ta canja rayuwarsa.
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE.
TAMBAYOYIN MATASA
Na’ura za ta iya taimakawa kuwa? Ra’ayinka zai iya taimaka maka kuwa?
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > TAMBAYOYIN MATASA.