Na Nazari
MARIS 2021
TALIFOFIN NAZARI NA: 3 GA MAYU–6 GA YUNI, 2021
© 2020 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE BANGON GABA:
Dauda ya kula da tumakin mahaifinsa sosai, kuma ya kāre su daga wani dabbar beyar da ke so ya cinye su (Ka duba talifi na 9, sakin layi na 4)