Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
KA YI KOYI DA BANGASKIYARSU
Abin da zai fi sa Shaiɗan baƙin ciki, kuma ya sa Jehobah farin ciki shi ne yin koyi da bangaskiyar Ayuba!
A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > IMANI GA ALLAH > KA YI KOYI DA BANGASKIYARSU.
TAIMAKO DON IYALI
Dole ne matsaloli su taso idan mutane biyu ajizai suka yi aure. Haƙuri zai taimaka wa ma’aurata su magance matsalolin nan kuma su yi farin ciki a aurensu.
A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > AURE DA IYALI > AURE.