Na Nazari
AGUSTA 2020
TALIFOFIN NAZARI NA: 28 GA SATUMBA–1 GA NUWAMBA, 2020
© 2020 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE BANGON GABA:
Hoton ya nuna Yesu a sama. Abokan sarautarsa suna tsaye kusa da shi. Suna a gaban mala’iku masu yawan gaske. Wasu mala’iku sun nufi duniya don su yi aikin da aka ba su. Jehobah ya ba da iko ga dukansu da aka nuna a wannan hoton (Ka duba talifi na 32 sakin layi na 5)