Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
TAIMAKO DON IYALI
Ka Taimaki Ɗanka Sa’ad da Bai Cim ma Burinsa Ba
Kowa yana yin kuskure a wasu lokuta. Ka taimaka wa yaranka su kasance da ra’ayin da ya dace sa’ad da ba su cim ma burinsu ba.
A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > AURE DA IYALI > RENON YARA.
LABARAI
Me ya sa matasa Shaidun Jehobah guda biyar suka taimaka ma wani duk da cewa ana sanyi sosai?
A jw.org, ka duba GAME DA MU > LABARAI > KOYAR DA GASKIYA.