Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
LABARAI
Ko da yake Irma ta kusan shekara 90, tana rubuta wasiƙun da ke bayyana Littafi Mai Tsarki kuma wasiƙun suna ratsa zukatan mutane da yawa.
A jw.org, ka duba GAME DA MU > LABARAI > KOYAR DA GASKIYA.
TAMBAYOYIN MATASA
Me Zai Taimaka Min In Riƙa Motsa Jiki?
Ban da kyautata lafiyar jikinmu, mene ne amfanin motsa jiki a kai a kai?
A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > MATASA > TAMBAYOYIN MATASA.