6-12 GA AFRILU
ISHAYA 50-51
Waƙa ta 88 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Ku Saurari Wanda Allah Ya Koyar
(minti 10)
Jehobah ya koyar da Yesu kafin ya zo duniya (Ish 50:4; kr 182 sakin layi na 5)
Yesu ya yi marmarin koyan abubuwa (Ish 50:5; cf-E 133 sakin layi na 13)
Masu tsoron Jehobah suna yi wa Bawansa Yesu biyayya (Ish 50:10; Yoh 10:27)
DON BIMBINI: Ta yaya zan yi koyi da Yesu wajen yin marmarin koyan abubuwa daga Jehobah?—1Bi 2:21.
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
Ish 51:1—Mene ne ayar nan take nufi? (it-E “Quarry” sakin layi na 2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Ish 50:1-11 (th darasi na 2)
4. Fara Magana da Mutane
(minti 3) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Ka gaya wa abokin aikinka game da Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (lmd darasi na 2 batu na 4)
5. Komawa Ziyara
(minti 4) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Mutumin ya halarci Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. Ka gayyace shi zuwa taron ikilisiya. (lmd darasi na 9 batu na 4)
6. Ka Bayyana Imaninka
(minti 5) Gwaji. ijwbq talifi na 140 sakin layi na 4—Jigo: Yin Imani da Yesu Ne Kawai Zai Sa Mu Sami Ceto? (lmd darasi na 11 batu na 5)
Waƙa ta 99
7. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)
8. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) lfb gabatarwar sashe na 12 da darasi na 74-75