Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb25 Maris pp. 12-13
  • 21-27 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 21-27 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2025
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2025
mwb25 Maris pp. 12-13

21-27 GA AFRILU

KARIN MAGANA 10

Waƙa ta 76 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

1. Ta Yaya Za Mu Sami Farin Ciki Na Gaske?

(minti 10)

Rayuwa mai maꞌana ta ƙunshi yin ƙwazo a waꞌazi (K. Ma 10:4, 5; w01-E 7/15 25 sakin layi na 1-3)

Kasancewa da adalci ya fi arziki daraja (K. Ma 10:15, 16; w01-E 9/15 24 sakin layi na 3-4)

Albarkar Jehobah ce take kawo farin ciki na gaske (K. Ma 10:22; it-1-E 340)

ꞌYanꞌuwa biyu mata sun rungumi juna a taron yanki.

2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah

(minti 10)

  • K. Ma 10:22—Ta yaya waɗanda suke duniya za su sami albarka daga Jehobah? (w20.08 shafi na 17 sakin layi na 12)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?

3. Karatun Littafi Mai Tsarki

(minti 4) K. Ma 10:1-19 (th darasi na 10)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

4. Fara Magana da Mutane

(minti 4) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Mutumin ya ce shi bai yi imani da Allah ba. (lmd darasi na 4 batu na 3)

5. Fara Magana da Mutane

(minti 4) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Ka tambayi mutumin ko zai so a yi nazari da shi. (lmd darasi na 4 batu na 4)

6. Komawa Ziyara

(minti 4) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Ka nuna ma mutumin yadda zai sami bayanin da zai so a dandalin jw.org/ha. (lmd darasi na 9 batu na 4)

RAYUWAR KIRISTA

Waƙa ta 111

7. Waɗanne Albarku Ne Suke Sa Bayin Jehobah Farin Ciki?

(minti 7) Tattaunawa.

Yadda Jehobah yake mana albarka a waɗannan kwanaki na ƙarshe ne yake taimaka mana mu bauta masa da farin ciki. (Za 4:3; K. Ma 10:22) Ku karanta nassosi na gaba. Sai ka tambayi ꞌyanꞌuwa yadda albarkun Jehobah suke sa mu yi farin ciki.

  • Ish 65:13

  • Lu 11:13

  • Yoh 13:35

Wasu ꞌyanꞌuwa sun faɗaɗa hidimarsu kuma suna moran albarku daga Jehobah.

Hotuna daga bidiyon “Matasa—Ku Zabi Rayuwar da Za Ta Ba Ku Kwanciyar Hankali!” 1. Harley. 2. Anjil. 3. Carlee.

Ku kalli BIDIYON Ku Zabi Rayuwar da Za Ta Ba Ku Kwanciyar Hankali! Sai ka tambayi masu sauraro:

  • Mene ne labarin Harley da Anjil da kuma Carlee ya koya maka?

8. Ƙarin Bayani na Sashen Zane-Zane da Gine-Gine na 2025

(minti 8) Jawabi. Ku kalli BIDIYON.

9. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya

(minti 30) w23.3 28-31 sakin layi na 11-19

Kammalawa (minti 3) | Waƙa ta 115 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba