Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb25 Maris p. 7
  • 31 ga Maris–6 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 31 ga Maris–6 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2025
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2025
mwb25 Maris p. 7

31 GA MARIS–6 GA AFRILU

KARIN MAGANA 7

Waƙa ta 34 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Wata karuwa a zamanin da tana tsaye tana kallon wani saurayi yana wucewa kusa da gidanta.

1. Ku Guji Yanayoyin da Za Su Iya Sa Ku Yi Lalata

(minti 10)

Wani saurayi marar hankali da gangan ya bi hanyar da akwai karuwai (K. Ma 7:7-9; w24.07 16 sakin layi na 8-9)

Wata karuwa ta zo ta rinjaye shi (K. Ma 7:10, 13-21; w15 6/15 16 sakin layi na 8)

Dangantakarsa da Jehobah ta ɓace domin bai yanke shawara mai kyau ba (K. Ma 7:22, 23; w23.06 23 sakin layi na 10)

2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah

(minti 10)

  • K. Ma 7:3—Me zai taimaka wa mutum ya zama mai hankali, kuma me ya sa halin nan yake da muhimmanci? (w23.12 25 sakin layi na 5)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?

3. Karatun Littafi Mai Tsarki

(minti 4) K. Ma 7:6-20 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

4. Komawa Ziyara

(minti 4) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Kwanan baya da ka ba mutumin takardar gayyata na taron Tunawa da Mutuwar Yesu, ya ce zai zo taron. (lmd darasi na 9 batu na 5)

5. Komawa Ziyara

(minti 4) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Kwanan baya da ka ba mutumin takardar gayyata na taron Tunawa da Mutuwar Yesu, ya ce zai zo taron. (lmd darasi na 9 batu na 4)

6. Komawa Ziyara

(minti 4) WAꞌAZI A INDA JAMAꞌA SUKE. Kwanan baya da ka ba mutumin takardar gayyata na taron Tunawa da Mutuwar Yesu, ya ce zai zo taron. (lmd darasi na 9 batu na 3)

RAYUWAR KIRISTA

Waƙa ta 13

7. Yana Jiran Wani Zarafi (Lu 4:6)

(minti 15) Tattaunawa.

Ku kalli BIDIYON. Sai ka tambayi masu sauraro:

  • Ta yaya aka jarrabci Yesu, kuma ta yaya mu ma za a iya jarrabce mu?

  • Ta yaya za mu guji jarrabar Iblis?

8. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya

(minti 30) w23.3 15-17 sakin layi na 1-8

Kammalawa (minti 3) | Waƙa ta 70 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba