Na Nazari
JANAIRU 2020
TALIFOFIN NAZARI NA: 2 GA MARIS–5 GA AFRILU, 2020
© 2019 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
JIGON SHEKARA TA 2020:
Ku je ku sa mutane su zama almajiraina, kuna yi musu baftisma.—MAT. 28:19.
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE BANGON GABA:
Sa’ad da Yesu ya haɗu da manzanninsa da kuma wasu a Galili bayan ya tashi daga matattu, ya ce su je su sa mutane su zama ‘almajiransa’ (Ka duba talifin nazari na 1, sakin layi na 3-4)