RAYUWAR KIRISTA
Abin da Ya Sa Kallon Batsa Bai Dace Ba
Ana kallon batsa a koꞌina a yau kuma samunsa yana da sauƙi. Mutane da yawa, har da wasu masu bin addini, suna ganin kallon batsa ba ya yi wa mutum lahani.
KU KALLI BIDIYON NAN KALLON BATSA ZUNUBI NE GA ALLAH? SAI KU AMSA TAMBAYA TA GABA:
Ta yaya waɗannan nassosi suka taimaka mana mu san yadda Allah yake ji game da kallon batsa?