Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Nuwamba p. 13
  • Me Zan Yi don A Ci Gaba da Ɗaukaka Sunan Jehobah?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Me Zan Yi don A Ci Gaba da Ɗaukaka Sunan Jehobah?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Tsai da Shawarwari da Za Su Nuna Kun Dogara Ga Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
    Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira na Mai Kula da Daꞌira na 2026
  • Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
    Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira da Wakilin Reshen Ofishinmu na 2026
  • Karatun Littafi Mai Tsarki Kowace Rana da Neman Hikima
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Nuwamba p. 13

RAYUWAR KIRISTA

Me Zan Yi don A Ci Gaba da Ɗaukaka Sunan Jehobah?

Mutane suna ganin halin kirkin Shaidun Jehobah. (1Ko 4:9) Muna iya tambayar kanmu, ‘Furucina da ayyukana suna sa mutane su ɗaukaka Jehobah kuwa?’ (1Bi 2:12) An yi shekaru da yawa da sanin cewa Shaidun Jehobah suna da sunan kirki, ba zai dace mu ɓata sunan ba.—M. Wa 10:1.

A yanayoyi na gaba, ka rubuta abin da ya kamata Kirista ya yi da kuma ƙaꞌidar Littafi Mai Tsarki da za ta taimaka:

  • Idan wani da yake fushi ya wulaƙanta ka

  • Idan kayanka ko motarka ko kuma gidanka ba su da tsabta ko kuma ba a shirye suke ba

  • Idan kana ganin wata doka da aka kafa a yankinku tana da wuya ko ba ta dace ba

Hotuna: Hoto daga bidiyon “Muna Kauna da Kuma Daraja Gaskiya.” 1. Wani danꞌuwa yana bincika littattafai. 2. Wani danꞌuwa da ꞌyarꞌuwa suna bincika littattafai. 3. Littattafai da yawa kusa da kasidar “The Origin of Life​—⁠Five Questions Worth Asking.” 4. Wata mata tana kallon dandalin jw.org a wayarta.

Ta yaya masu bincike a Sashen Rubuce-Rubuce suke sa mu sami sunan kirki?

KU KALLI BIDIYON NAN MUNA ƘAUNA DA KUMA DARAJA GASKIYA, SAI KU AMSA TAMBAYA TA GABA:

Mene ne ke burge ka game da ƙoƙari da ƙungiyarmu take yi wajen yin bincike kafin ta wallafa abu?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba