Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Nuwamba p. 12
  • 18-24 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 18-24 ga Disamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Nuwamba p. 12

18-24 ga Disamba

AYUBA 28-29

  • Waƙa ta 39 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Kana da Hali Irin na Ayuba?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 29:24—Mene ne za mu iya koya daga Ayuba? (g00-E 7/8 11 sakin layi na 3)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 28:​1-28 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 3)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! sai ku ɗan tattauna “Yadda Za Ka Amfana Daga Waɗannan Darussan Littafi Mai Tsarki.” (th darasi na 17)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 13 Ka Yi Bincike Sosai da batu na 4 (th darasi na 6)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 121

  • “Me Zan Yi don A Ci Gaba da Ɗaukaka Sunan Jehobah?”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 4 sakin layi na 1-6, akwatunan da ke shafi na 43

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 50 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba