Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Nuwamba p. 10
  • 11-17 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 11-17 ga Disamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Nuwamba p. 10

11-17 ga Disamba

AYUBA 25-27

  • Waƙa ta 34 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Kasancewa da Aminci Ba Ya Nufin Mutum Zai Zama Kamili”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 26:14—Mene ne ɗan ilimin da muke da shi a kan halittun Allah yake koya mana game da shi? (w16.11 9 sakin layi na 3)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 25:1–26:14 (th darasi na 12)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 1)

  • Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka nuna wa mutumin yadda zai iya samun bayanai game da wani batu a dandalin jw.org/ha. (th darasi na 17)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi 13 gabatarwa da batu na 1-3 (th darasi na 15)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 45

  • “Kasancewa da Aminci a Tunaninmu”: (minti 5) Tattaunawa.

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim Ma: (minti 10) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim ma na watan Disamba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 3 sakin layi na 13-22, akwatunan da ke shafuffuka na 36-38

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 57 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba