Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Nuwamba p. 6
  • Ba Arziki Ne Ke Nuna Amincin Mutum Ba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ba Arziki Ne Ke Nuna Amincin Mutum Ba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Jehobah Ya Warkar da Shi
    Ka Yi Koyi da Bangaskiyarsu
  • “Ba Zan Daina Tsare Mutuncina Ba!”
    Ka Yi Koyi da Bangaskiyarsu
  • Ayuba Ya Ɗaukaka Sunan Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Nuwamba p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ba Arziki Ne Ke Nuna Amincin Mutum Ba

Zofar ya ce Allah yana kwace arziki daga wurin mugaye, ta hakan yana nufin cewa Ayuba ya yi zunubi (Ayu 20:​5, 10, 15)

Ayuba ya amsa: ‘To me ya sa mugaye suke samun ci gaba?’ (Ayu 21:​7-9)

Rayuwar Yesu ta nuna cewa ba sai mutum yana da arziki ba ne zai kasance da aminci (Lu 9:58)

Wani danꞌuwa yana karanta wa wani iyali nassi a gaban gidansu. Baban na rike da Littafi Mai Tsarki yana bi, yayin da matarsa da dansu suna saurarawa.

DON BIMBINI: Ko mutum yana da arziki ko aꞌa, mene ne ya fi muhimmanci ga dukan waɗanda suke bauta wa Allah?—Lu 12:21; w07 8/1 27 sakin layi na 12.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba