Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Nuwamba p. 4
  • Kada Ku Yi Koyi da Elifaz Saꞌad da Kuke Taꞌazantar da Mutane

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kada Ku Yi Koyi da Elifaz Saꞌad da Kuke Taꞌazantar da Mutane
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Ka Karfafa Wasu da Furuci Mai Kyau
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • “Ba Zan Daina Tsare Mutuncina Ba!”
    Ka Yi Koyi da Bangaskiyarsu
  • “Zai Yiwu Mutum Ya Zama da Amfani ga Allah?”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Nuwamba p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kada Ku Yi Koyi da Elifaz Saꞌad da Kuke Taꞌazantar da Mutane

Elifaz ya gaya wa Ayuba cewa ꞌyan Adam ba za su iya taɓa faranta wa Allah rai ba (Ayu 15:​14-16; w22.10 26 sakin layi na 10)

Elifaz yana nufin cewa Ayuba mugu ne, shi ya sa yake shan wahala (Ayu 15:20)

Abubuwan da Elifaz ya faɗa ba su taꞌazantar da Ayuba ba (Ayu 16:​1, 2)

Jikin Ayuba cike da marurai kuma Elifaz yana zaginsa, ga sauran abokansa biyu suna kallo.

Abin da Elifaz ya gaya wa Ayuba ƙarya ne. Jehobah yana farin ciki da yadda muke ƙoƙarin bauta masa. (Za 149:4) Masu adalci ma za su fuskanci matsaloli.—Za 34:19.

DON BIMBINI: Ta yaya za mu iya “ƙarfafa waɗanda ba su da ƙarfin zuciya”?—1Ta 5:14. w15 2/15 9 sakin layi na 16.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba