Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Nuwamba p. 2
  • 6-12 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 6-12 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Nuwamba p. 2

6-12 ga Nuwamba

AYUBA 13-14

  • Waƙa ta 151 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Idan Mutum Ya Mutu, Zai Sāke Rayuwa Kuwa?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 14:​1, 2—Me ya sa Ayuba ya kwatanta rayuwar ɗan Adam da inuwa? (it-2-E 905)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 13:​1-28 (th darasi na 12)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Littafi Mai Tsarki—2Ti 3:​16, 17. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 2)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff bitar sashe na 1 tambaya ta 1-5 (th darasi na 19)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 127

  • “Ku Riƙa Ajiye ‘Wani Abu’”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo. Dattijo ne zai gudanar da wannan sashen. Ka yaba wa ikilisiyar don yadda suke ajiye kuɗi wajen tallafa wa ayyukan ibadarmu.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 2 sakin layi na 1-12

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 76 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba