Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Satumba p. 9
  • 9-15 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 9-15 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Satumba p. 9

9-15 ga Oktoba

AYUBA 4-5

  • Waƙa ta 121 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Guji Labaran Ƙarya”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ayu 4:4—Wane irin misali mai kyau ne Ayuba ya kafa wa Kiristoci a yau? (w03-E 5/15 22 sakin layi na 5-6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 5:1-27 (th darasi na 10)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 4)

  • Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka nuna wa mutumin yadda zai iya samun bayanai a dandalin jw.org. (th darasi na 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 16 batu na 5 (th darasi na 16)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 78

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 60

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 38 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba