Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Satumba p. 3
  • 11-17 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 11-17 ga Satumba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Satumba p. 3

11-17 ga Satumba

ESTA 3-5

  • Waƙa ta 85 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Taimaka wa ꞌYanꞌuwa Su Ƙware Sosai”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Es 4:12-16—Ta yaya muke ƙoƙari mu sami ꞌyancin bauta wa Jehobah kamar Esta da Mordekai? (kr 161 sakin layi na 14)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Es 3:1-12 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Mulkin Allah—Mt 14:19, 20. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin yadda muke yin nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane kyauta kuma ka ba shi katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 16)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 12 gabatarwa da batu na 1-3 (th darasi na 15)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 65

  • Ka Zama Abokin Jehobah—Esta Tana da Ƙarfin Zuciya: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Saꞌan nan in zai yiwu, ka tambayi yaran da ka zaɓa: A wace hanya ce za ku so ku yi koyi da Esta?

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 10)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 57

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 125 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba