Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Satumba p. 2
  • 4-10 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 4-10 ga Satumba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Satumba p. 2

4-10 ga Satumba

ESTA 1-2

  • Waƙa ta 137 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Yi Ƙoƙari Ku Zama Masu Sauƙin Kai Kamar Esta”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Es 2:5—Mene ne ya tabbatar mana cewa abin da Littafi Mai Tsarki ya faɗa game da Mordekai gaskiya ne? (w22.11 31 sakin layi na 3-6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Es 1:13-22 (th darasi na 10)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Mulkin Allah—Mt 6:9, 10. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 1)

  • Jawabi: (minti 5) w20.11 12-14 sakin layi na 3-7—Jigo: Taimako Daga Yesu da Kuma Malaꞌiku. (th darasi na 14)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 106

  • Abin da Tsararku Suka Ce—Sifar Jiki: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Me ya sa yake da wuya mu kasance da raꞌayin da ya dace game da adonmu da kuma sifar jikinmu?

    Ta yaya kaꞌidar da ke 1 Bitrus 3:3, 4 za ta taimaka mana mu kasance da raꞌayin da ya dace game da kanmu?

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 10) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim ma na watan Satumba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 56 da ƙarin bayani na 6 da 7

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 101 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba