Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Yuli p. 6
  • 24-30 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 24-30 ga Yuli
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Yuli p. 6

24-30 ga Yuli

NEHEMIYA 1-2

  • Waƙa ta 47 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “‘Sai Na Yi Adduꞌa’ Nan da Nan”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ne 2:4​—Shin, wannan ne karo na farko da Nehemiya ya yi adduꞌa game da batun nan, kuma wane darasi ne hakan ya koya mana? (w13 11/15 5-6 sakin layi na 12-13)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ne 2:​11-20 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin game da dandalinmu, sai ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 16)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 3)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 11 gabatarwar Ka Yi Bincike Sosai da batu na 4 (th darasi na 11)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 44

  • Ka Zama Abokin Jehobah​—Jehobah Yana Amsa Adduꞌa Kuwa?: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayar nan, Mene ne wannan bidiyon ya koya mana game da adduꞌa?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 51

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 102 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba