Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 14
  • 26 ga Yuni–2 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 26 ga Yuni–2 ga Yuli
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 14

26 ga Yuni–2 ga Yuli

EZRA 1-3

  • Waƙa ta 75 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Ba Wa Jehobah Dama Ya Sa Ku Yi Nufinsa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ezr 1:​5, 6​—Me za mu iya koya daga wasu Israꞌilawa da ba su bar Babila ba? (w06 1/1 9 sakin layi na 5)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ezr 2:​58-70 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 3)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 9)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi na darasi na 10 (th darasi na 8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 58

  • “Ku Riƙa Farin Cikin Soma Tattaunawa da Mutane”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 49 batu na 1-5

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 132 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba