Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 12
  • 19-25 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 19-25 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 12

19-25 ga Yuni

2 TARIHI 34-36

  • Waƙa ta 97 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Kana Amfana Sosai Daga Kalmar Allah?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Tar 35:​20-23​—Mene ne muka koya daga abin da ya faru da Sarki Josiya? (w17.03 26-27 sakin layi na 15-17)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 35:​1-14 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, sai ku ɗan bincika “Yadda Za Ka Amfana Daga Waɗannan Darussan Littafi Mai Tsarki.” (th darasi na 7)

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin game da dandalinmu, sai ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 11)

  • Jawabi: (minti 5) w17.09 25-26 sakin layi na 7-10​—Jigo: Ka Yi Amfani da Kalmar Allah Saꞌad da Kake Waꞌazi. (th darasi na 14)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 96

  • “Kuna Saurarar Littafi Mai Tsarki na Sauti?”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 48 batu na 5 da taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 117 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba