Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 11
  • 12-18 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 12-18 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 11

12-18 ga Yuni

2 TARIHI 32-33

  • Waƙa ta 103 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Ƙarfafa ꞌYanꞌuwanku Saꞌad da Suke Cikin Damuwa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Tar 33:​15, 16​—Mene ne za mu iya koya daga labarin Manasse? (w21.10 4-5 sakin layi na 11-12)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 32:​1-15 (th darasi na 11)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ku tattauna bayan ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, sai ka tambayi mutumin ko zai so a yi nazari da shi. (th darasi na 6)

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 17)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 10 batu na 5 (th darasi na 19)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 36

  • “Ka Kāre Kanka Daga ꞌYan Ridda”: (minti 10) Tattaunawa da bidiyo.

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 5)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 48 batu na 1-4

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 90 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba