Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 8
  • 29 ga Mayu–4 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 29 ga Mayu–4 ga Yuli
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 8

29 ga Mayu–4 ga Yuni

2 TARIHI 28-29

  • Waƙa ta 54 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Za Ka Iya Bauta wa Jehobah Ko da Iyayenka Ba Sa Yin Hakan”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Tar 29:25​—Mene ne muka koya daga yadda Natan ya amince da gyarar da Jehobah ya yi masa? (w12 2/15 24-25)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 28:​1-11 (th darasi na 10)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 4)

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 19)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6) lff darasi na 10 batu na 4 (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 56

  • “Jehobah Ne ‘Baban Marayu’”: (minti 8) Tattaunawa da bidiyo.

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 7)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 47

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 86 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba