Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 4
  • 8-14 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 8-14 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 4

8-14 ga Mayu

2 TARIHI 20-21

  • Waƙa ta 118 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Dogara ga Jehobah Allahnku”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Tar 21:​14, 15​—Ta yaya annabcin da Iliya ya yi game da Yehoram ya cika? (it-1-E 1271 sakin layi na 1-2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 20:​20-30 (th darasi na 10)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Littafi Mai Tsarki​—R. Yar 21:​3, 4. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 9)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi na darasi na 09 (th darasi na 14)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 119

  • “Kuna Shirye don Faɗuwar Tattalin Arziki?”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo. Dattijo ne zai gudanar da wannan sashen. Ka sanar da wasu tunasarwa daga ofishinmu ko kuma rukunin dattawa idan akwai.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 45 batu na 1-3

  • Kammalawa (minti 3)

  • Sabuwar Waƙa na Taron Yanki na 2023 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba