Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 2
  • 1-7 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 1-7 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 2

1-7 ga Mayu

2 TARIHI 17-19

  • Waƙa ta 114 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Riƙa Ganin Mutane Yadda Jehobah Yake Ganinsu”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Tar 17:9​—Me za mu iya koya daga koyarwa ta musamman da Jehoshafat ya ce a yi? (w17.03 20 sakin layi na 10-11)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 17:​1-19 (th darasi na 11)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Littafi Mai Tsarki​—Ro 15:4. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 18)

  • Jawabi: (minti 5) w21.05 17-18 sakin layi na 11-15​—Jigo: Ka Ci-gaba da Yin Waꞌazi da Murna ko da Mutane Ba Sa Saurara. (th darasi na 16)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 104

  • “Ka Riƙa Ganin Kanka Kamar Yadda Jehobah Yake Ganinka”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 44 batu na 5-6 da taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 111 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba