Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Maris p. 10
  • 10-16 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 10-16 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Maris p. 10

10-16 ga Afrilu

2 TARIHI 8-9

  • Waƙa ta 88 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ta Nuna Tana Daraja Hikima”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Tar 9:19​—Mene ne siffar zakuna 12 da ke matakan zuwa kujerar mulkin Sulemanu suke wakilta? (it-2-E 1097)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 8:​1-16 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Yesu​—Mt 16:16. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 2)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 09 batu na 6 (th darasi na 19)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 98

  • “Karatun Littafi Mai Tsarki Kowace Rana da Neman Hikima”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 42 da ƙarin bayani na 4

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 131 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba