Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 12
  • 13-19 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 13-19 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 12

13-19 ga Fabrairu

1 TARIHI 13-16

  • Waƙa ta 123 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Bin Umurni Yakan Sa Mu Yi Nasara”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Tar 16:31​—Me ya sa Lawiyawa suka rera waƙa cewa: “Jehobah ya zama Sarki, NWT!”? (w14 1/15 10 sakin layi na 14)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Tar 13:​1-14 (th darasi na 11)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 18)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 7)

  • Jawabi: (minti 5) w16.01 10-11 sakin layi na 7-10​—Jigo: “Ƙaunar Kristi” Tana Motsa Mu Mu Yi Koyi da Shi.​—2Ko 5:14. (th darasi na 8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 86

  • Ka Zama Abokin Jehobah​—Ku Saurara a Taro: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Saꞌan nan in zai yiwu, ka tambayi yara da ka zaɓa: Me ya sa ya kamata mu riƙa kasa kunne a taro? Mene ne zai taimaka maka ka yi hakan?

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 10)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff batu na 6 da taƙaitawa da bita da maƙasudi na darasi na 37

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 21 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba