Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 10
  • 6-12 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 6-12 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 10

6-12 ga Fabrairu

1 TARIHI 10-12

  • Waƙa ta 94 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Ci-gaba da Son Yin Nufin Jehobah”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Tar 12:33​—Wane darasi ne za mu iya koya daga mutanen Zebulun 50,000? (it-1-E 1058 sakin layi na 5-6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Tar 11:​26-47 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka soma nazari da mutumin. (th darasi na 12)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gabatar kuma ka tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 6)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 09 gabatarwa da batu na 1-3 (th darasi na 18)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 97

  • “Ku Nemi Sanin Raꞌayin Allah”: (minti 10) Tattaunawa da bidiyo.

  • “Ku Kafa Maƙasudai don Lokacin Taron Tunawa da Mutuwar Yesu”: (minti 5) Tattaunawa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 37 batu na 1-5

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 91 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba