Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 5
  • Ka Ƙarfafa Bangaskiyarka ga Kalmar Allah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Ƙarfafa Bangaskiyarka ga Kalmar Allah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Tsai da Shawarwari da Za Su Nuna Kun Dogara Ga Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Karatun Littafi Mai Tsarki Kowace Rana da Neman Hikima
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Yadda Za Mu Ci-gaba da Riƙe Amincinmu Idan Muka Soma Shakka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2026
  • Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
    Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira na Mai Kula da Daꞌira na 2026
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 5
Hotuna: Wata matashiya tana karanta da kuma nazarin Littafi Mai Tsarki. 1. Ta zana taswira game da mutane da ke Littafi Mai Tsarki a kan farin allon. 2. Tana karanta juyin “New World Translation” a jw.org. 3. Tana duba taswirar kasashe da aka ambata a Littafi Mai Tsarki. 4. Tana zana hoton babban firist da kuma rubuta sunayen bangarorin kayan da ke jikinsa.

RAYUWAR KIRISTA

Ka Ƙarfafa Bangaskiyarka ga Kalmar Allah

Littafi Mai Tsarki zai iya canja rayuwarmu. (Ibr 4:12) Amma kafin mu amfana daga shawarwarin da ke ciki, muna bukatar mu kasance da tabbaci cewa “kalmar Allah” ne. (1Ta 2:13) Ta yaya za ka ƙarfafa bangaskiyarka ga Kalmar Allah?

Ka riƙa karanta Littafi Mai Tsarki kowace rana. Yayin da kake karantawa, ka nemi abin da ya nuna cewa Jehobah ne mawallafinsa. Alal misali, ka bincika shawarwarin da ke littafin Karin Magana don ka ga yadda za ka yi amfani da su a rayuwarka.​—K. Ma 13:20; 14:30.

Ka tsara yadda za ka riƙa nazari. Ka yi ƙoƙari ka san abubuwan da za su tabbatar maka cewa Littafi Mai Tsarki daga Allah ne. A Littafin Bincike Don Shaidun Jehobah, ka duba ƙarƙashin jigon nan “Littafi Mai Tsarki” sai ka duba “Allah Ne Ya Hure.” Za ka kuma iya ƙarfafa bangaskiyarka cewa ba a canja abin da ke Littafi Mai Tsarki ba ta wurin bincika abin da ke Hasumiyar Tsaro Na 4 2016.

KU KALLI BIDIYON NAN ABIN DA YA SA MUKA GASKATA . . . LITTAFI MAI TSARKI KALMAR ALLAH CE, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Ta yaya abin da aka gano a bangon haikali da ke Karnak a Masar, ya nuna cewa abin da ke Kalmar Allah gaskiya ne?

  • Ta yaya muka sani cewa abin da ke Littafi Mai Tsarki bai canja ba?

  • Ta yaya yadda aka kāre Littafi Mai Tsarki har wa yau ya tabbatar maka cewa Kalmar Allah ne? ​—Karanta Ishaya 40:8

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba