Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 2
  • 2-8 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 2-8 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 2

2-8 ga Janairu

2 SARAKUNA 22-23

  • Waƙa ta 28 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Me Ya Sa Zai Dace Mu Zama Masu Tawaliꞌu?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Sar 23:​24, 25​—Mene ne waɗanda suka sha wahala saꞌad da suke yara za su iya koya daga Josiah? (yc darasi na 8 sakin layi na 1-3)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 23:​16-25 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Adduꞌa​—Za 65:2. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 1)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi, kuma ka soma nazari da mutumin a darasi na 01 na ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 16)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 120

  • Kai Mai Sauƙin Kai ne ko Mai Girman Kai? (Yak 4:6): (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Mene ne bambancin sauƙin kai da girman kai? Mene ne za mu iya koya daga Musa? Me ya sa ka kuɗiri niyyar kasancewa da sauƙin kai?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 33

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 23 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba