Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 2
  • 7-13 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 7-13 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 2

7-13 ga Nuwamba

2 SARAKUNA 5-6

  • Waƙa ta 55 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Waɗanda Suke Tare da Mu, Sun Fi Waɗanda Suke Tare da Su”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Sar 5:​15, 16​—Me ya sa Elisha bai karɓi kyautar Naꞌaman ba, kuma wane darasi ne hakan ya koya mana? (w05 8/1 28 sakin layi na 2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 5:​1-14 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Albishiri​—Za 37:​10, 11. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 12)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 08 gabatarwa da batu na 1-3 (th darasi na 15)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 37

  • “Ku Riƙa Bayarwa”: (minti 15) Tattaunawa da dattijo zai yi. Ku kalli bidiyon Muna Godiya don Yadda Kuke Bayarwa. Ka faɗi wasu hanyoyin da ꞌyanꞌuwa suke bayarwa a ikilisiya kuma ka yaba musu.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 26

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 30 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba