24-30 ga Oktoba
2 SARAKUNA 1-2
Waƙa ta 79 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ya Kafa Misali Mai Kyau na Koyarwa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sar 2:11—Ina ne Iliya ya je sa’ad da ya “hau sama cikin iska mai guguwa”? (w05 8/1 28 sakin layi na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 2:1-10 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 12)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka bayyana wa mutumin yadda muke yin nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane kyauta kuma ka ba shi katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 13)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi na darasi na 07 (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
“Abubuwan da Za Su Taimaka Mana a Littafin Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!”: (minti 15) Tattaunawa. Ka gana da wani mai shelar da ke nazari da mutane da Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! Ka tambayi mai shelar cewa: Me ya fi burge ka sa’ad da kake nazari da mutane da littafin nan? Ta yaya bidiyoyi da tambayoyin da ke littafin suke taimaka wa ɗalibi?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 24
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 66 da Addu’a