Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Satumba p. 10
  • Ka Dogara ga Jehobah don Ya Ta’azantar da Kai

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Dogara ga Jehobah don Ya Ta’azantar da Kai
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Har Yaushe Ne Za Ku Riƙa “Raba Hankalinku Biyu?”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Darasi Mai Kyau na Yin Magana Yadda Ya Kamata
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Ku Yi Zaɓi Mai Kyau Idan Za Ku Yi Aure
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Satumba p. 10

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Dogara ga Jehobah don Ya Ta’azantar da Kai

Iliya ya ji tsoro kuma ya gudu don kar a kashe shi (1Sar 19:​3, 4; w19.06 15 sakin layi na 5)

Jehobah ya taimaka masa kuma ya nuna masa ikonsa a hanya mai ban al’ajabi (1Sar 19:​5-7, 11, 12; ia 103 sakin layi na 13; 106 sakin layi na 21)

Jehobah ya ba shi aikin da zai yi (1Sar 19:​15-18; ia 106 sakin layi na 22)

Wani dan’uwa a kurkuku yana yi wa ganduroba wa’azi.

Jehobah yana gaya mana abubuwan da za mu yi ta wajen Kalmarsa, yana tuna mana cewa ya damu da mu kuma yana ba mu ayyuka masu ma’ana a ƙungiyarsa.​—⁠1Ko 15:58; Kol 3:⁠23.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba